An Yanke Wa Malamin Jami’a Na Bogi Hukuncin Daurin shekaru 6 A Kano.

Babbar Kotun Shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a Garin Bichi Kano, ta yanke hukuncin daurin…

Yan Sanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Tura Alert Na Bogi Ga Ma Su Gidajen Mai A Kano

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta samu nasarar Kama wasu mutane, da ake zargi da damfarar…

NSCDC Ta Cafke Likitan Bogi Bisa Zargin Mutuwar Mai Juna Biyu A Osun

Hukumar tsaron Civil Defence NSCDC, ta samu nasarrar cafke wani likitan bogi, Oladiti Saheed, sakamakon mutuwar…