Sojoji sun hallaka mai haɗa wa Boko Haram bam a Sambisa

  Dakarun Sojin Najeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram tara, ciki har da ƙwararren mai haɗa…

Janar Musa ya fallasa ƙasashen da ke ɗaukar nauyin Boko Haram

Babban Hafsan Hafsoshin Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya sake jaddada cewa ƙasashen waje ne ke…

USAID Ce Ke Daukar Nauyin Boko Haram Da ISIS: Scot Perry

Wani dan majalisar Amurka Scot Perry ya bayyana cewa hukumar raya kasashe ta kasar Amurka tana…

An kama gungun masu yi wa Boko Haram da ’yan bindiga safarar babura

Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta samu nasarar cafke gungun wasu masu yi wa mayaƙan Boko Haram…

DSS ta kama ’yan Boko Haram 10 a Osun

Jami’an Hukumar DSS sun cafke wasu mutum goma da ake zargi mambobin ƙungiyar Boko Haram ne…

Daga ƙasashen waje Boko Haram ke samun makamai da kuɗaɗe —Shugaban sojoji

  Najeriya ta bukaci Majalisar Ɗinkin Duniya da ta binciki hanyoyin samun horo da kuɗaɗe ’yan…

Mayaƙan Boko Haram 129,417 ne suka miƙa wuya a wata shida – Janar Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce mayaƙan Boko Haram da iyalansu 129,417 ne…

Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

  Dakarun Rundunar Operation Haɗin Kai tare da haɗin gwiwar ’Yan Banga, sun yi nasarar daƙile…

An haramta wa malami wa’azi kan zargin aƙidar Boko Haram

Gwamnatin Jihar Neja ta ayyana takunkumi gudanar da wa’azi tare da rufe makarantu da ke da…

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Jami’an hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) sun aika mayaƙan Boko Haram kimanin 50 lahira a…