Ba za mu gama aiki kan kasafin 2025 ba kafin sabuwar shekara – Majalisar Dattawan Najeriya

Majalisar Dattawan Najeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da kada su tsammaci za ta kammala tantance kasafin…

Sule Lamido Ya Zargi Gwamnatin Tinubu Da Buhari Da Kin Bayyanawa Yan Nigeria Gaskiya Game Da Gwamnatinsu.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar hamayya ta PDP, Sule Lamido ya zargi gwamnatin…

Akpabio ya buƙaci Tinubu ya ja kunnen ministocinsa masu taurin kai

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya…

Amnesty ta nemi Shugaba Tinubu ya saki duk masu zanga-zangar tsadar rayuwa

  Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’Adam ta Amnesty International ta ce dole ne sukan Najeriya Bola Ahmed…

Gwamnatin Najeriya za ta hukunta jihohin da suka ƙi zaɓen ƙananan hukumomi

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta ɗauki mataki a kan jihohin da suka ƙi gudanar…

Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan kisan Halilu Sububu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana farin ciki a kan nasarar da dakarun sojin ƙasar ke…

Rashin Tabbas Kan Aikin Haƙar Fetur Na Damun Mutanen Bauchi Da Gombe

Al’ummomin jihohi Bauchi da Gombe da kuma na Arewa sun fara nuna damuwa kan rashin tabbas…

Gwamnatin Najeriya ba za ta iya biyan albashin da ‘yan kwadago ke nema ba

Ministan yaɗa labaran Najeriya ya ce gwamnatin tarayya ba za ta iya biyan naira 494,000 a…

Tinubu ya samu tarba da sabon taken Najeriya a majalisar dokokin ƙasar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya isa majalisar dokokin ƙasar, domin ƙaddamar da ayyuka tare da yi…

Tsare-Tsaren Tinubu Da Suka Gigita ’Yan Najeriya A Shekara 1

A shekara ɗaya na mulkin Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya, gwamnatinsa ta kaddamar…