Tinubu Na Cikin Manyan Masu Aikata Rashawa A 2024 — Rahoton OCCRP

Shugaban Najeriya Bola Tinubu na cikin na gaba-gaba a jerinn mutanen da suka fi tsara manyan…

Bankin Duniya Ya Baiwa Najeriya Dala Biliyan 1.5 Bayan Janye Tallafin Man Fetur

Bankin Duniya ya danƙa wa Najeriya bashin dala biliyan ɗaya da rabi bayan gwamnatin Bola Tinubu…

Ba Na Yin Nadamar Cire Tallafin Mai : Shugaba Tinubu

  Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce ba ya nadamar cire tallafin man fetur da ya…

Tinubu ya ɗage gabatar da kasafin kuɗin 2025 zuwa Laraba

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dage gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 ga Majalisar Tarayya…

Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’a da majalisa su yi gyara a dokar haraji

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bai wa ma’aikatar shari’a umarnin yin aiki tare da majalisar dokokin…

Ndume ya sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ɗiga alamar tambaya kan yadda ake gaggawa…

Gwamnatin Kano ta miƙa ƴan zanga-zanga ga iyalansu

Gwamnatin jihar Kano ta miƙa mutanen nan guda 76 ciki har da ƙananan yara fiye da…

Mutane uku ke magana da yawuna – Tinubu

Fadar shugaban Najeriya ta ce shugaba Tinubu ya yi garambawul game da ayyukan jami’ansa da ya…

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Daniel Bwala a matsayin mashawarcinsa na musamman kan…

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025.v.…