dumi-dumi,Tinubu ya ba da umarnin sakin yaran da aka gurfanar a kotu kan zanga-zanga

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin dukkan ƙananan yaran da aka kama da…

Tinubu ya taƙaita ayarin motoci 3 ga Ministoci

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya taƙaita yawan motocin da ministocinsa da sauran shugabannin hukumomin gwamnati…

APC ta gargaɗi Ndume kan sukar Tinubu

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shawarci tsohon mai tsawatarwa na majalisar dattawan ƙasar, Sanata…

Muna rokon shugaban ƙasa ya rage farashin fetur, ƴan Najeriya na cikin wahala – Sanata Ndume

Ɗan majalisar dattijan Najeriya mai wakiltar Borno ta kudu, Sanata Ali Ndume ya yi kira ga…

Tinubu Ya Umarci Yan Sanda Su Tabbatar Da Tsaro A Dukkan Sakatariyar Kananan Hukumomin Rivers.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kiran a zauna lafiya a jihar Rivers, inda zaɓen ƙananan…

CBN: Fadar Shugaban Kasa Ta Musanta Rahotan Cewar Tunibu Ya Umarci Cardoso Ya Yi Murabus.

Fadar Gwamnatin tarayyar Nigeria  ta musanta rahotanni da ke cewa Shugaba Bola Tinubu ya umarci Gwamnan…

DSS Ta Sako Ajaero Kafin Cikar Wa’adin NLC

Hukumar Tsaro ta DSS ta sako Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Joe Ajaero, kimanin mintoci…

SERAP ta buƙaci Tinubu ya tilasta wa NNPCL janye ƙarin kuɗin man fetur

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu…

Tinubu Ya Saba Yarjejeniyar Da Muka Yi da shi kan ƙara farashin fetur – NLC

Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta Nigeria Labour Congress (NLC) ta zargi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu…

Bola Tinubu Ya Kara Wa Kayedo Egbetokun Wa’adin Shekaru 3

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, kamar…