Umar Bush Ya Samu Mukami A Fadar Shugaban Kasa

An nada shahararren dan TikTok, Alhaji Umar Dan Kawu, wanda aka fi sani da Umar Bush,…

Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Nigeria Ta Janyo Takaddama Tsakanin Malamai Da Matasa.

A karon farko a arewacin Najeriya an samu musayar yawu tsakanin malaman addini da matasa a…

Dan Agundi Ya Za Ma Darakta Janar Na Cibiyar Kula da Nagartar Aiyuka Ta Kasa NPC

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Baffa Dan Agundi a matsayin sabon Darakta-Janar na Cibiyar…

Tinubu ya baiwa tsohon Sanatan Kano ta tsakiya mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Sanata Bashir Garba Lado a matsayin mai baiwa…

Shugabannin ƙwadago sun isa fadar shugaban ƙasa don ganawa da Tinubu

Shugabanin gamayyar ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya sun isa fadar gwamnatin ƙasar, domin ganawa da shugaban ƙasar…

Ƙungiyoyin ƙwadago na duba yiwuwar amsa gayyatar Tinubu

Shugabannin haɗakar ƙungiyoyin kwadago a Najeriya na duba yiyuwar amsa gayyatar da shugaban ƙasar Bola Tinubu…

Musa Iliyasu Kwankwaso ya kama aiki a mukamin da Tinubu ya bashi

Tsohon kwamishinan ma’aikatar raya karkara ta jihar kano Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso ya karɓi takardar kama…

Babu luwaɗi da maɗigo a yarjejeniyar da muka saka wa hannu – Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da sanya hannu kan Yarjejeniyar Samoa, tana mai cewa ta ƙunshi ayyukan…

Matsalar Tsaro Ta Fi Tsananta A Lokacin Buhari — Shehu Sani

Tsohon wakilin Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewar ƙalubalen tsaro…

Tinubu ya amince da bayar da tallafin N50,000 ga iyalai 100,000 a kowace jiha har wata uku

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da matakin bayar da tallafin naira dubu 50 ga…