Asusun ba da bashin karatu na Najeriya zai fitar da miliyan N850 a yau

Asusun ba da bashin kuɗin karatu a Najeriya ya ce zai fitar da naira miliyan 850…

Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira 70,000

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira dubu 70,000.…

Ni ma na sha yin zanga-zanga amma ta lumana – Bola Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce shi ma ya sha shiga zanga-zanga a lokacin mulkin soja…

Tinubu na son tsawaita wa’adin shugaban ƴansanda har zuwa 2027

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rubuta wa majalisun dokoki na tarayyar ƙasar wato majalisar wakilai da…

Tinubu ya ƙaddamar da asusun bai wa ɗalibai bashin karatu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ƙaddamar da asusun baiwa dalibai bashin karatu ta Najeriya (NELFund), a…

Umar Bush Ya Samu Mukami A Fadar Shugaban Kasa

An nada shahararren dan TikTok, Alhaji Umar Dan Kawu, wanda aka fi sani da Umar Bush,…

Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Nigeria Ta Janyo Takaddama Tsakanin Malamai Da Matasa.

A karon farko a arewacin Najeriya an samu musayar yawu tsakanin malaman addini da matasa a…

Dan Agundi Ya Za Ma Darakta Janar Na Cibiyar Kula da Nagartar Aiyuka Ta Kasa NPC

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Baffa Dan Agundi a matsayin sabon Darakta-Janar na Cibiyar…

Tinubu ya baiwa tsohon Sanatan Kano ta tsakiya mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Sanata Bashir Garba Lado a matsayin mai baiwa…

Shugabannin ƙwadago sun isa fadar shugaban ƙasa don ganawa da Tinubu

Shugabanin gamayyar ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya sun isa fadar gwamnatin ƙasar, domin ganawa da shugaban ƙasar…