Tinubu ya buƙaci a hukunta wanda ya cinna wa masallaci wuta a Kano

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci hukumomin tsaro su tabbatar an yi kyakkywan bincike tare…

Zan Shawo Kan Matsalar Hauhawar Farashin Kayayyakin Da Ake Fuskanta – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta shawo kan matsalar taɓarɓarewar…

Tinubu ya sa hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya sa hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu. Ya…

Tinubu ya bai wa iyalan sojojin da aka kashe gidaje da tallafin karatu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi alƙawarin kyautar gidaje da kuma tallafin karatu ga iyalan…

Dole a riƙa ɗaukan ƴan bindiga a matsayin ƴan ta’adda – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya bayyana cewa ya zama dole a riƙa ɗaukan mutanen da…

Tinubu ya bayar da umarnin buɗe iyakokin Najeriya da Nijar

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake buɗe kan iyakokin ƙasar – ta sama…

Ana Son A Naɗa Betta Edu Sabon Muƙami A Gwamnatin Tinubu

Rahotanni sun bayyana cewa wasu masu faɗa a ji a ƙasar na neman dawo da dakatacciyyar…

Ba gudu ba ja da baya a sauye-sauyen da za mu kawo – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na ganin an aiwatar da sauye-sauyen tattalin arziki…