Boko Haram sun kashe manoma 40, wasu sun ɓace a Borno

Ana zargin mayaƙan Boko Haram sun kashe aƙalla manoma 40 a Ƙaramar Hukumar Kukawa, a Jihar…

Yan sanda sun kama ɓarayi 2, sun ƙwato wayoyi 25 a Borno

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta kama mutum biyu da ake zargin masu ƙwacen wayar…

Jihohi biyu ne kaɗai za su amfana da sabuwar dokar harajin Najeriya – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya bayyana dalilin da ya sa gwamnonin Arewa suka shawarci…

Ndume ya sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ɗiga alamar tambaya kan yadda ake gaggawa…

Zanga-zangar tsadar rayuwa: An kashe aƙalla mutum 24, an kama 1,200 – Amnesty International

Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Amnesty International ta ce ƴansanda sun yi amfani da ƙarfi a…

Zulum ya kaddamar da taron gyara karatun tsangaya a Borno

Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da taron gyara tsarin harkokin ilimin Almajiranci da aka…

An sake kama fursunoni 51 da suka tsere daga gidan yarin Maiduguri

Hukumar gidan gyaran hali ta Najeriya ta ce ta sake kama wasu fursononi cikin waɗanda suka…

Ƴan sanda sun gurfanar da masu zanga-zanga kan cin amanar ƙasa a jihar Borno

Rundunar ƴansandan Najeriya reshen jihar Borno ta gurfanar da mutum 19 da suka haɗa da wasu…

Kasurgumin ɗan Boko Haram ya miƙa wuya ga sojojin Najeriya

Rundunar dakarun ƙasashen da ke yaƙi da ƙungiyar Boko Haram ta MNJTF, ta ce wani kasurgumin…

Sauyin Yanayi: Najeriya Ta Bayyana Barnar Da Ambaliyar Ruwa Ta Yi A Borno Da Zamfara A Taron Majalisar Kasashen Afrika.

Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika da…