Ambaliya ta kashe ’yan Boko Haram a Dajin Sambisa

Ambaliyar Jihar Borno ta kashe mayaƙan ƙungiyar Boko Haram sama da mutum 100 a maɓoyarsu da…

Zulum ya raba wa magidanta 10,000 kayan abinci da 150m a Borno

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya raba kuɗi Naira miliyan 150 ga mata 15,000 tare…

An sanya dokar hana fita a Borno

Gwamnatin jihar Borno da ke arewacin Najeriya ta ayyana dokar hana fita ra awa 24 a…

Harin bam ya kashe mutum ɗaya a jihar Borno

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, Nema, ta bayar da rahoton tashin wani bam a…

Me Ya Sa Magoya Bayan Ndume Za Su Yi Zanga Zanga Tsirara A Majalissa.

Mata magoya bayan Sanata Muhammad Ali Ndume sun yi barazanar yin zanga-zanga tsirara a Majalisar Dokoki…

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Daga Hannun Boko Haram A Borno

Dakarun sojin Najeriya da ‘yan banga sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su…

Ɗan Gwamna Zulum Ya Magantu Kan Zargin Kashe Wani Mutum A Indiya

Ɗan Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya musanta zargin kisan wani mutum a ƙasar Indiya.…

Najeriya ta tura dakaru na musamman Gwoza na musamman Gwoza

Rundunar ‘yansandan Najeriya ta tura ƙarin dakaru na musamman yankin ƙaramar hukumar Gwoza na jihar Borno…

Gwamnatinmu ba za ta lamunci zubar da jinin ƴan ƙasa ba – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yi allawadai da harin ƙunar baƙin waken da ya kashe aƙalla…

Mutum 6 Sun Rasu A Harin Ƙunar Baƙin Wake A Borno — ’Yan Sanda

Aƙalla mutum shida ne suka mutu, yayin da wasu 15 suka jikkata a wani harin ƙunar…