Halilu Buzu: Ɗan Nijar ɗin da sojojin Najeriya ke nema ruwa-a-jallo

Rundunar sojin Najeriya ta buƙaci hukumomin jamhuriyar Nijar su kama mata wani mutum da suka bayyana…