CBN ya sayar wa ƴan canji dala kan farashin N1,450

Babban Bankin Najeriya ya sayar da dala ɗaya kan N1,450 ga ƴan canji masu lasisi a…

Kotu ta yi watsi da buƙatar cire ajami a kuɗin Najeriya

Wata babbar kotun tarayya a Legas kudancin Najeriya ta yi watsi da wata ƙara da aka…

Dangote ya koka kan ƙarin kuɗin ruwa a Najeriya

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya koka kan ƙarin kuɗin ruwa da babban bankin ƙasar…

Serap ta buƙaci CBN ya yi bayanin ɓatan N100bn na kuɗin da suka lalace

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci gwamnan babban bankin ƙasar,…

Sabon kuɗin da Emefiele ya sauya ba shi Buhari ya sahale ba’

Tsohon darakta kuɗi na Babban Bankin Najeriya, CBN, Ahmed Bello Umar, ya ce sabon kuɗin da…

Kamfanoni ne ya kamata su biya harajin tsaron intanet ba mutane ba’

Dama tun tuni akwai dokar tattara harajin tsaro ta intanet a Najeriya, yanzu ne kawai aka…

CBN Ya Buƙaci Masu POS Su Yi Rajista Da Gwamnati.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wa’adin ranar 7 ga Yuli, 2024 ga masu POS…

Bankuna Za Su Fara Cirar 0.5% Daga Masu Tura Kudi Ta Intanet

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na…

CBN ya kori ma’aikata fiye da 100

Babban bankin Najeriya CBN ya kori ma’aikata sama da 100 cikin abin da bai gaza kwana…

CBN na neman mutanen da suka ci bashinsa fiye da naira biliyan 260

Babban bankin Najeriya wato CBN ya ce har yanzu wasu ‘yan kasar da suka akrbi bashinsa…