CBN Ya Yi Wa Bankuna Ƙarin Jarin Da Za Su Mallaka

Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin…

Babban Bankin Najeriya ya ƙara kuɗin ruwa sau biyu a wata ɗaya

Babban Bankin Najeriya ya yi ƙarin kuɗin ruwa da kashi 2% karo na biyu kenan cikin…

Babu sahalewar Buhari a yawancin kuɗaɗen da CBN ya fitar – Fadar shugaban ƙasa

Fadar shugaban Najeriya ta ce yawancin kuɗaɗen da aka fitar daga Babban bankin ƙasar (CBN) ƙarƙashin…

Gwamnati za ta yi maganin masu yi wa kasuwar chanji zagon-ƙasa’

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta riƙa kama ɗaiɗaiku da kamfanonin da ke yin canjin kuɗi…

Majalisar dattawa Najeriya ta amince kafa kwamitin kudi na CBN

Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin mutane 12 karkashin jagorancin gwamnan babban bankin kasar, Olayemi…

Yan bindiga sun kai hare-hare tare da sace fiye da 30 a Kaduna

Rahotonni daga Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun auka wa garuruwan Gwada da Kwassam a ƙananan…

Ana shirin mayar da wasu ofisoshin NUPRC daga Abuja zuwa Legas

Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma…

Ana neman wadanda suka fitar da dala miliyan shida da sa-hannun bogi na Buhari

Mai bincike na musamman da Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nada ya bukaci hukumar yan sanda…