Kano ta sanar da sabuwar ranar komawa makarantu a jihar

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar…

Ministan ilimin Najeriya ya shawarci ɗaliban jami’a su tsame kansu daga zanga-zanga

Ministan ilimin Najeriya, ferfasa Tahir Mamman ya shawarci dukkan ɗaliban jami’o’i su kasance cikin jami’arsu a…

Hisbah Ta Haramta Wa Daliban Kano Bikin ‘Candy’

Hukumar Hisbah ta haramta wa daliban sakandare a Jihar Kano gudanar da bikin kammala karatu da…

Tinubu ya ƙaddamar da asusun bai wa ɗalibai bashin karatu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ƙaddamar da asusun baiwa dalibai bashin karatu ta Najeriya (NELFund), a…

Dalibai Yan Asalin Kano Sun Roki Jamai’ar Bayero Ta kara Lokacin biyan Kudi

Gamayyar Dalibai yan asalin jahar Kano, sama da dubu ashirin da bakwai 27,000 wadanda suke karatunsu…

Kungiyar Tsofaffin Daliban Primary Gandun Albasa Sun Gudanar Da Taron Sada Zumunci

Kungiyar tsofaffin daliban makaranta faramaren Gandun Albasa a karamar hukumar birni Kano, ta gudanar da Taron…

Gamayyar Dalabai Yan Asalin Kano Sun Kaddamar Da Kwamitin Shirya Zaben Shugabanni.

Kungiyar Dalibai yan asalin jahar Kano, ta koka samakon fada wa mawuyacin hali tsawon shekaru hudu…

Ƙarin Ɗalibai 7 Na Jami’ar Kogi 7 Sun Shaƙi Iskar ’Yanci

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kogi ta ce an kuɓutar da ƙarin wasu ɗalibai bakwai da aka…

Tsananin zafi ya tilasta rufe makarantu ga yara miliyan 33 a Bangladesh

Matsanancin zafi ya tilasta wa yara miliyan 33 daina zuwa makaranta a Bangladesh inda yanayin ya…

An kuɓutar da ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Gusau guda biyar

An kuɓutar da ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Gusau guda biyar cikin ɗalibai da aka sace. Wata…