Tura Ta Kai Bango: Ku Sayi Matatar Maina —Dangote Ga NNPC

Shugaban Matatar Man Fetur ta Dangote kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya bukaci…

Matatar Dangote: A Gaggauta Dakatar Da Shugaban NMDPRA —Majalisa

Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk…

Yi Wa Dangote Zagon Ƙasa Na Ɓata Wa Najeriya Suna — Adesina

Shugaban Bankin Raya Ƙasashen Afirka (AfDB), Akinwumi Adeshina, ya ce irin matakan da hukumomin Najeriya ke…

Ba ni da kamfanin tace mai a Malta – Mele Kyari

Shugaban kamfanin NNPC Mele Kyari ya mayar wa attajirin Afirka Aliko Dangote martani bayan zargin cewa…

Gwamnatin Najeriya na yunƙurin sasanta Dangote da hukumomin man fetur

Gwamnatin Najeriya ta fara yunƙurin sasanta rikicin saɓanin da aka samu tsakanin matatar mai ta Dangote…

Majalisar wakilai za ta binciki ingancin man fetur ɗin matatar Dangote

Majalisar wakilan Najeiya ta bayyana shirin gudanar da bincike kan zargin da ake yi na cewa…

Dangote ya koka kan ƙarin kuɗin ruwa a Najeriya

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya koka kan ƙarin kuɗin ruwa da babban bankin ƙasar…

An kashe gobarar da ta tashi a matatar man fetur ta Dangote

Shugabannin kamfanin matatar man fetur ta Dangote ta ce matatar na ci gaba da aiki yadda…

Ana yi mana zagon ƙasa a harkar man fetur – Dangote

Wani babban jami’in kamfanin man fetur na Dangote ya yi zargin cewa waɗansu manyan kamfanonin man…

Matatar Dangote ta ɗage fara samar da fetur a Najeriya

Katafariyar matatar mai mallakar hamshaƙin ɗankasuwan nan, Alhaji Aliko Dangote ta ɗage ranar da zata fara…