Zan riƙa samun sama da dala miliyan dubu 30 nan da ƙarshen 2024 – Ɗangote

Shugaban rukunin kamfanin Dangote, kuma mutumin da ya fi kowa kuɗi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote,…

Najeriya za ta daina sayo mai daga waje a watan Yuni – Dangote

Matatar man Dangote da ke jihar Legas a Najeriya ta ce kasar za ta daina sayen…

Matatar man fetur ta Dangote za ta sayi ganga miliyan 24 na ɗanyen mai daga Amurka

Matatar mai ta Dangote na shirin sayo aƙalla ganga miliyan 24 na ɗanyen man fetir daga…

Tsadar Siminti: Majalisa Ta Ba Dangote Da BUA Wa’adi Su Bayyana A Gabanta

An bai wa kamfanonin simintin Dangote Cement da BUA da IBETO da sauransu wa’adin kwanaki 14…

An kori sojojin Najeriya bayan an tuhume su da sata a kamfanin Dangote

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da korar wasu jami’anta biyu waɗanda aka samu da laifin satar…

Dangote ya karya farashin dizel a Najeriya

Matatar mai ta Dangote ta sanar da ƙara rage farashin dizel daga N1,200 zuwa N1,000 duk…

Dangote Ya Koma Matsayi Na 129 A Jerin Attajiran Duniya — Forbes

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya kare kambinsa na attajirin da ya fi kowa kudi…

Ana Zargin Kungiyar AOJF Da Siyar Da Shinkafar Da Fatima Dangote  Ta Basu Don Rage Radadin Rayuwa.

Zauren kungiyar Yan jaridun kafofin sada zumuntar Facebook, wadanda Suka sanya Mata sunan ( Arewa Online…

Matatar Dangote Ta Soma Sayar Da Man Dizel Da Na Jirgin Sama

Matatar mai ta Dangote ta fara sayar da albarkatun man fetur a ranar Talata, wani muhimmin…

Aliko Dangote Ya Kaddamar Tallafin Buhunan Shinkafa Na Sama Da Naira Biliyan 15 Ga Mutanen Nigeria Miliyan 1

Gidauniyar Aliko Dangote, ta bayar da gudunmawar buhunan shinkafa mai nauyin Kilogram 10, don a raba…