Yan sanda 32 da bindigogi 5 ke tsaron ƙauyuka 200 a Kastina —Dikko Radda

Gwamna Dikko Radda na Katsina ya sake koka cewa ’yan sanda 32 ne kawai ke sintiri…

Yan Bindiga Na Shirye-Shiryen Kawo Min Hari — Dikko Radda

Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat…