Kano : Wakilin Dagaci Dogon Kawo Muka Cire Ba Dagaci Ba: Hakimin Doguwa

Hakimin Doguwa, Alhaji Aliyu Harazumi, ya bayyana cewa bai dakatar da Dagacin garin Dogon kawon ba,…

Masarautar Kano Ta Dakatar Da Dagaci Saboda Zargin Siyar Da Gonakin Fulani Da Yunkurin Tayar Da Rikici.

  Masarautar Kano karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi ii, ta Dakatar da Dagacin…