Ɗana ya cancanci zama kwamishina – Oshiomhole

Sanata mai wakiltar mazaɓar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, ya ce ɗansa, Cyril, ya cancanta kuma…

An ceto jaririyar da ’yar aikin gida ta sace a Edo

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Edo, sun ceto wata jaririya ‘yar watanni 14 mai suna Grace Osamagbe,…

Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri sun kashe ɗan Sarkin Hausawa a Edo

Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne sun harbe wani ɗan Sarkin Hausawa har lahira…

Zaɓen Edo: An rufe rumfunan zaɓe bayan kammala kaɗa ƙuri’a

An rufe rumfunan zaɓe bayan kammala kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Edo da aka gudanar…

Cikin Hotuna: Yadda INEC Ta Fara Raba Kayan Zaben Gwamna A Edo.

INEC ta ce an yi hakan ne saboda wasu ƙananan hukumomin na da nisa daga Benin…

Gwamnatin Edo Ta Dage Ranar Komawa Makaranta Saboda Karin Man Fetur

Gwamnatin jahar Edo ta dage ranar komawar daliban makarantun Sakarandire da Firamare sakamakon karin farashin kudin…

Gwamnatin Tarayya Ta Zayyana Jihohin Da Ka Iya Fuskantar Ambaliyar Ruwa

  Ruwan sama babu kakkautawa da ake samu a baya-bayan nan ya sabbaba ambaliya a wasu…

Wutar Lantarki Ta Kashe Barawon Taransufoma

Wutar lantarki ta kashe wani barawon tiransufoma a unguwar Jattu da ke Karamar Hukumar Etsako ta…