Sabon Shugaban EFCC Shiyar Kano, Ya Jinjina Wa Kwamishinan Yan Sandan Jahar CP M.U Gumel Na Wanzar Da Zaman Lafiya.

Kwamishinan Yan Sandan jahar Kano, CP Muhammed Usaini Gumel, ya karbi bakoncin sabon shugaban hukumar yaki…

EFCC ta kama wasu mutum 40 da zargin damfara ta Intanet a Akwa Ibom

ami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa, EFCC ta shiyyar Uyo sun kama wasu mutum…

EFCC Ta Soma Binciken Kwankwaso Kan Badaƙalar Naira Biliyan 2.5

Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa a Najeriya ta soma…

EFCC ta ƙwato naira biliyan 156 a shekara guda

Shugaban hukumar EFCC mai yaƙi da cin Hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukoyede ya ce…

Tsohon Shugaban EFCC Ibrahim Lamorde Ya Rasu

Tsohon Shugaban Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC), Ibrahim Lamorde ya riga mu…

Kotun Najeriya ta hana belin jami’in Binance

Wata babbar kotun tarayya a Abuja babban birnin Najeriya ta yi watsi da buƙatar bayar da…

Shirin sake gurfanar da Sirika kan ‘badaƙalar’ ₦19.4bn ya sami tsaiko

Shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika da wani ɗan uwansa, Ahmad…

Sirika da ‘yar sa sun gurfana a kotu

An gurfanar da tsohon ministar sufurin jirgin sama Hadi Sirika da ‘yar sa Fatima a babbar…

Kotu ta ɗaure masu damfara ta Intanet 41 a jihar Anambra

Wata babbar kotun tarayya da ke zama a garin Onitsha a jihar Anambra, karkashin jagorancin mai…

Dalilin mu na maka gwamnonin Najeriya a kotu- SERAP

Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta yi ƙarin haske…