Hukumar EFCC ta kama mutum huɗu da almundahanar kuɗi a Kano

Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC a Kano sun kama wani ma’aikacin…

EFCC Ta Gaza Gabatar Da Hujja A Kan Kwankwaso A Kotu

Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arziƙi Ta’annati (EFCC) ta kasa gabatar da takardu a gaban…

Kotu ta hana Emefiele zuwa ƙasashen ƙetare neman magani

Wata babbar kotu a Abuja ta yi watsi da buƙatar tsohon gwamnan Babban Bankin Najeria na…

Kotu ta ƙi aminta da buƙatar Yahaya Bello kan mayar da shari’arsa Kogi

Babban alƙalin babbar kotun tarayya, Mai shari’a John Tsoho, ya ƙi amincewa da buƙatar a ɗauke…

Jami’in EFCC Ya Hallaka Kansa A Abuja

Rahotanni sun bayyana cewar wani jami’in Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon…

Yahaya Bello ya nemi a mayar da shari’ar da ake yi masa zuwa Kogi

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya buƙaci alƙalin babbar kotun tarayya da ke Abuja ya…

An gudanar da zanga-zangar buƙatar hukunta El-rufai a Kaduna

A ranar Alhamis ne masu zanga-zanga karkashin kungiyar Kaduna Citizens Watch for Good Governance (KCWGG) suka…

Za a iya yaƙar rashawa da cin hanci a Najeriya — EFCC

Hukumar da ke yaƙi da rashawa da cin hanci a Najeriya, EFCC ta ce za a…

Sabon Shugaban EFCC Shiyar Kano, Ya Jinjina Wa Kwamishinan Yan Sandan Jahar CP M.U Gumel Na Wanzar Da Zaman Lafiya.

Kwamishinan Yan Sandan jahar Kano, CP Muhammed Usaini Gumel, ya karbi bakoncin sabon shugaban hukumar yaki…

EFCC ta kama wasu mutum 40 da zargin damfara ta Intanet a Akwa Ibom

ami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa, EFCC ta shiyyar Uyo sun kama wasu mutum…