Majalisa Za Ta Gayyaci Emefiele Kan Bashin N30trn Da Gwamnatin Buhari Ta Karɓa

Majalisar Dattawan Najeriya za ta gayyaci tsohon gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele domin amsa wasu…