Fadan Daba: Yan sandan Kano sun shiga unguwannin yan daba 72 tare da shelanta neman su a gaban al’umma.

Rundunar yan sandan jahar Kano , ta gudanar gangamin wayar da kan jama’a, a wasu daga…