Tinubu Ya Saba Yarjejeniyar Da Muka Yi da shi kan ƙara farashin fetur – NLC

Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta Nigeria Labour Congress (NLC) ta zargi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu…

Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man fetur

A safiyar Talata Matatar Man Ɗangote ta fara fitar da rukunin farko na tataccen man fetur.…

Cire Tallafin Mai Bai Haifar Da Ɗa Mai Ido Ba — NANS

Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya (NANS), ta shaida wa Shugaba Bola Tinubu cewa matsalar man fetur na ƙara…

Rashin Tabbas Kan Aikin Haƙar Fetur Na Damun Mutanen Bauchi Da Gombe

Al’ummomin jihohi Bauchi da Gombe da kuma na Arewa sun fara nuna damuwa kan rashin tabbas…

Jigawa ta fi kowace jiha tsadar man fetur a watan Mayu

Farashin litar man fetur ɗaya ya kai naira 937.50 a jihar Jigawa da ke arewacin ƙasar…

Ba mu ƙara kuɗin da muke kashewa a tallafin man fetur ba – NNPCL

Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya musanta rahotannin da ke cewa ya kara kudin tallafin…

Sojojin Najeriya sun kama ‘masu kai wa’ ƴan tawayen Kamaru man fetur

Dakarun sojojin Najeriya sun ce sun kama wasu mutane 8 da suka ƙware wajen safarar man…

Mutane 17 Ne Suka Rasu Sanadiyar Kunna Mu Su Wutar Fetur: Yan Sandan Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane 17 cikin 24 da suke kwance…

Ana shirin mayar da wasu ofisoshin NUPRC daga Abuja zuwa Legas

Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma…