Fursunoni 11 Sun Mutu A Wani Rikici A Haiti

Akalla fursunoni 11 suka mutu sakamakon hargitsin fasa gidan yari a ranar Juma’a a birnin Saint-Marc…

Jami’an Tsaro Da Fursunoni Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Mogadishu

Mutum takwas sun mutu bayan arangama tsakanin fursunoni da jami’an tsaro a gidan yarin Mogadishu Jami’an…

Muna ƙoƙarin kamo ragowar fursuna 109 da suka tsere daga gidan yarin Suleja’

Hukumomi a Najeriya sun ce suna aiki tare da jami’an tsaro wajen kamo duka ragowar fursunoni…