Zargin Kone Masallata: A Shirye Na Ke Duk Irin Hukuncin Da Za A Yi Mun: Shafi’u Abubakar

  Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Rijiyar Zaki Kano, karkashin jagorancin…

Gwamnatin Kano Ta Kammala Gabatar Da Shaidu Kan Zargin Da Ake Yi Wa Matashin Da Ya Kone Masallata.

Babbar kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta, a unguwar Rijiyar Zaki Kano, ta sanya ranar 19 ga…

An samu lauyan da zai kare mutumin da ya cinna wa masallaci wuta a Kano

Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke zama a Kano ta ɗage sauraron ƙarar da take yi…

Mutane 17 Ne Suka Rasu Sanadiyar Kunna Mu Su Wutar Fetur: Yan Sandan Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane 17 cikin 24 da suke kwance…

Sarkin Gaya Ya Ziyarci Wadanda Wani Matashi Ya Kunna Wa Wuta A Kano

Mai Martaba Sarkin Gaya, Dakta Aliyu Ibrahim, ya kai ziyarar ta’aziyya ga wadanda gobarar masallaci ta…

Emir of Gaya pay’s a compassionate visit to victims of Mosque Fire in Gadan Village.

The Emir of Gaya, Dr. Aliyu Ibrahim Abdulkadir, has paid a compassionate visit to the victims…