An Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara

Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. An yi garkuwa…

Masu Garkuwa Sun Kashe Matashi Bayan Karbar Kudin Fansa N16m

’Yan bindiga sun harbe wani matashi mai shekaru 27 har lahira bayan sun karbi kudin fansar…

An Kuɓutar Da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Yobe

Rundunar ‘yan sanda a Jihar Yobe ta kuɓutar da wani ƙaramin yaro mai suna Adamu Sani…

An kuɓutar da ‘ya’yan ɗan majalisar Zamfara bayan wata 17 da sace su

Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan tsaro tare da hadin gwiwar ƴan sanda sun…

Yanbindiga sun yi garkuwa da mutum bakwai a bayan kashe guda a jihar Ogun

Mutum ɗaya ya mutu a jihar Ogun da ke kudancin Najeriya yayin da ‘yanbindiga suka yi…

An Guurfanar Da Matasan Da Ake Zargi Da Yin Garkuwa Da Kisan Kai A Kano.

Kotun Majistiri mai lamba 4, dake zaman ta a jahar Kano, ta aike wasu matasa yan…

An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata 4

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri dan wata hudu da haihuwa a Jihar Akwa…

Sojojin Najeriya sun daƙile yunƙurin sace mutane a Benue

Dakarun sojin Najeriya da aka tura domin yaƙi da ta’addanci a yankin Arewa ta tsakiya tare…

Matsalar Satar Mutane Ma su Yawa ta sake Kunno Kai A Nigeria

Matsalar satar mutane masu yawa sosai ta sake kunno kai a Najeriya. Sau biyu a cikin…

Hukumomi a Kano sun cafke matar da ake zargi ta yi garkuwa da kanta a wani Hotel.

Hukumomi a jahar Kano, sun tabbatar da Kama wata matar aure mai suna Sa’adatu Muktar mai…