Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya , Rano Da Ƙaraye

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar.…

Majalisar Kano Ta Kirkiro Sabbin Masarautu

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa sabbin masarautu uku da za su kasance masu daraja ta…

Sarkin Gaya Ya Ziyarci Fadar Gwamnatin Kano.

  Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulqadir Ya Kaiwa Mai Girma Gwamnan Jihar Kano…

YADDA AKA GUDANAR DA HAWAN DAUSHEN SALLAH KARAMA A MASARAUTAR GAYA

A Ci Gaba da Gudanar da Shagulgulan Sallah Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulqadir…

Yadda Ake Rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girma a Masarautar Gaya.

A Daren jiya Lahadi  ne Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulqadir Ya  Jagoranci Rufe Tafsirin…

Ku Maida Hankali Wajen Ilimin Yara Da Kula Da Tarbiyarsu Hon. Abubakar Jazuli Usman Gaya

Shugaban Karamar Hukumar Gaya Hon Abubakar Jazuli Usman Gaya Ya yi  Wannan Kiran ne lokacin da …

Shugaban Bankin Duniya Ya Ziyarci Masarautar Gaya.

Mai Martaba Sarkin Gaya Dakta  Aliyu Ibrahim Abdulqadir ya Karbi bakuncin  Shugaban Bankin Duniya Mr. Shubham…

Masarautar Gaya Ta Sanar Da Ganin Watan Azumin Ramadan

Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulqadir ya Bada Umarnin al’ummar Masarautar Gaya su tashi…