Kotu Ta Yanke Wa Barawon Wayoyin Iphone Hukunci.

Wata kotun majistiri dake zaman ta dake zaman ta a jahar Kaduna ta yanke hukuncin daurin…

Hukumar Gidan Yarin Kano Ta Musanta Zargin Rashin Bai Wa Daurarru Ishesshen Abinci.

Hukumar Kula da Gidajen Yarin Najeriya reshen jihar Kano ta musanta rahotonnin da wasu kafofin yaɗa…

Kotu ta tura shugabannin zanga-zangar Katsina gidan yari wata ɗaya

Wata kotu a jihar Katsina ta tura 7 daga cikin jagororin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka…

Kotunan Tafi Da Gidan Ka Sun Tsare Ma Su Zanga-zanga 632 A Gidan Gyaran Hali A Kano.

Wasu kotun tafi da gidanka a jihar Kano ta bayar da umarnin a ci gaba da…

Zanga-Zanga – Za A Tsaurara Tsaro A Gidajen Yarin Najeriya

Shugaban Hukumar kula da Gidajen Yarin Najeriya, Hailey Nababa ne yayi wannan gargadi a sanarwar daya…

Jami’an Tsaro Da Fursunoni Sun Mutu A Yunkurin Tserewa Daga Gidan Yarin Mogadishu

Mutum takwas sun mutu bayan arangama tsakanin fursunoni da jami’an tsaro a gidan yarin Mogadishu Jami’an…

Fursunoni da dama sun tsere daga gidan yarin Nija

Hukumomi a Nijar sun saka dokar hana fita a yankin Tillaberi bayan fursunoni da dama sun…

Majalisar wakilan Najeriya ta ba da shawarar gina gidajen yari na zamani

Majalisar wakilan Najeriya ta bayar da shawarar a gina gidajen yari na zamani a jihohin 36…

Kallo ya koma sama: Kakakin kotun Musulinci a Kano Muzammil A. Fagge ya bayyana cewa ma su gabatar da kara ne suka ari Murja Kunya don tuntubarta kan wani zargi.

Sakin Murja Ibrahim Kunya, ya ya mutsa hazo a shafukan sada zumunta, da kuma jahar Kano…

Sakin Murja Kunya daga gidan yari ya tayar da ƙura a shafukan sada zumunta

Yan Nigeria suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu game da sakin da aka yi wa shahararriyar…