Za a gina sabuwar matatar man fetur a Gombe

Hukumomin da ke kula da albarkatun man fetur a Najeriya sun bai wa kamfanin Process Design…

Yan sanda Sun Gargadi Al’umma Su Kara Kula Da Taransufomomin Su.

Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Gombe, Hayatu Usman, ya yi gargaɗi ga al’umma kan tsaron taransfominin wutar…

Dr. Jamilu Gwamna Ne Mafitar Matsalolin Mu : Matasan Gombe

Matasan jahar Gombe sun yi kira ga Dr. Jamilu isiyaku Gwamna, da ya fito takarar gwamna,…

An haramta wa ma’aikatan asibitin tarayya Gombe yin ‘kirifto’ a lokacin aiki

Hukumar gudanarwar Asibitin Tarayya da ke Jihar Gombe (FTH) ta haramta wa ma’aikatanta yin ‘kirifto’ ko…

Farashin kwandon tumatir ya faɗi daga N10,000 zuwa N1,000 a Gombe

Manoman tumatir da tattasai a garin Bula da ke ƙaramar hukumar Akko a Jihar Gombe, na…

Zanga-Zanga: An kama mutum 10 masu ɗaga tutocin Rasha a Gombe

Rundunar ’yan sandan Gombe ta kama mutane 10 da take zarginsu da ɗaga tutocin kasar Rasha…

’Yan Sanda 20 Aka Ji Wa Rauni A Zanga-zangar Gombe’

Kwamishinan ’Yan Sandan Gombe, Hayatu Usman, ya bayyana cewa an jikkata jami’ansa 20 a lokacin zanga-zangar…

Yan Sanda Sun Kama Masu Zanga-zanga Sama Da 100 A Bauchi Da Gombe

“Muna tuhumar su da aikata laifuka da suka hada da tada hankali da jiwa jama’a ko…

Yan Sanda Sun Cafke Wasu Matasa Da Ake Zargi Da Neman Juna A Gombe.

Rundunar ’yan sandan jihar Gombe ta kama matasa biyu da ake zargi da neman maza. Da…

Rashin Tabbas Kan Aikin Haƙar Fetur Na Damun Mutanen Bauchi Da Gombe

Al’ummomin jihohi Bauchi da Gombe da kuma na Arewa sun fara nuna damuwa kan rashin tabbas…