Abin da ya sa gwamnati ke neman bahasi daga wurin sarkin Katsina

Gwamnan jihar Katisna Mallam Dikko Umar Radda ya buƙaci Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya…

Abba Kabir ya nuna damuwa kan hukumomin Karota da REMASAB

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwarsa kan yadda ma’aikatun tsaftar muhalli da ta…

Sanya Tuta A Gidan Sarki Na Nasarawa Yunkurin Neman Tsokane Ne: Gwamnatin Kano.

Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da tutar da aka sanya a gidan sarkin na Nasarawa,…

An gabatar da ƙudirin yin gyara ga dokar masarautar sarkin Musulmi

An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar…

Ya kamata a rusa hukumar Nahcon saboda ta gaza – Bago

Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago ya bayyana rashin gamsuwarsa kan yadda hukumar alhazan Najeriya Nahcon…

Ba za mu bi umarnin gwamna ba kan batun Aminu Ado – Ƴan sanda

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin gwamna Abba Kabir…

Ba za mu taɓa yin sulhu da ‘yan bindiga ba – Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya jaddada ƙudurin gwamnatinsa na rashin yin sulhu da ‘yan…

Ba Zan iya kamanta yadda naji lokacin da Gwamna yabani shugabancin KSSMB :Dr. Kabir Zakirai

Daga Rabiu Sanusi Babban sakataren hukumar kula da Hukumar malaman sakandire na jihar Kano Dr. Kabir…

Mun gaji bashin sama da naira biliyan 200 a jihar Rivers – Fubara

Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gaji wasu ayyuka 34 da ba…

Gwamnan Kano Abba ya haramta ‘duk wani nau’i na zanga-zanga’

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya haramta gudanar “duk wani nau’in taro da zimmar zanga-zanga” a…