Gwamnatin Jahar Kano Ta Sauya Yan Jaridar Dake Aiki A Gidan Gwamnati.

Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar…

Lokaci ya yi da za a daina biyan tallafin man fetur a Najeriya – Dangote

Shugaban matatar man fetur ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce lokaci ya yi da gwamnatin…

An tsare ɗan jarida a gidan yari kan sukar Gwamnatin Kano

Wata Kotun Majistare da ke Gyadi-Gyadi a Jihar Kano, ta bayar da umarnin aike wani ɗan…

Gwamnatin Tarayya za ta fara sayar da shinkafa kan N40,000

Gwamnatin Tarayya ta shirya karya farashin shinkafa, inda za ta fara sayar da kowane buhu a…

Kotu ta hana Aminu Ado Bayero bayyana kansa a matsayin sarki

Wata Babbar Kotu a Kano ta umarci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daina…

Kotun Ƙolin Najeriya ta ce gwamnoni su daina riƙe kuɗin ƙananan hukumomi

Kotun Ƙolin Najeriya ta ce riƙe kuɗin ƙananan hukumomi da gwamnaonin jihohin ƙasar ke yi ya…

Ana Jiran Hukuncin Kotun Koli Kan Bai Wa Kananan Hukumomi Yancinsu.

A yau ne Ƙotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatin tarayyar ta…

Gwamnatin Kano Ta Soke Aiyukan Kungiyoyi Ma Su Alaka Da Auren Jinsi A Jahar.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta bayyana matsayarta da kuma ta gwamnatin jahar, kan danbarwar da…

El Rufai ya yi riga mallam masallaci zuwa kotu – Majalisa

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai…

‘Ƴan Najeriya za su wahala idan NLC ta ci gaba da yajin aiki’

Ministar ƙwadago ta Najeriya, Nkeiruka Onyejeocha, ta ce ƴan ƙasar su sha wuya idan har ƙungiyar…