Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikata kari kan sabon albashi mafi karanci na naira dubu 60.

Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kungiyoyin kwadagon NLC da TUC a wani…

Dakarun da suka kewaye wurin tattaunawa da NLC masu gadin Ribadu ne – Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar ƙwadago ta yi cewa sojoji sun kewaye wurin…

Shugabannin ƙwadago da na gwamnati na tattaunawa

Wakilan ƙungiyar ƙwadago ta NLC da TUC na can na ci gaba da tattaunawa da wakilan…

Ba mu da hannu a rikicin Masarautar Kano – Sojoji

Rundunar sojin Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a rikicin masarautu da ke faruwa a…

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Za Ta Bi Umarnin Kotu Kan Rushe Masarautu

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta bayyana cewa, bayyana cewa za ta muntata umarnin da kotu…

Kotu Ta Dakatar Da Rushe Masarautun Kano

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da tube sarakuna biyar da rushe…

An Sauya Kotun Da Ke Sauraron Shari’ar Ganduje A Kano

Babbar Alƙaliyar Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki ta sauya kotun da ke sauraron ƙarar…

Kotu Ta Hana Gwamnatin Kano Bincikar Ganduje

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta bayar da umarnin dakatar da kwamitocin bincike da…

Mutanen da baƙuwar cuta ta yi ajalinsu a Zamfara sun kai 13

Adadin mutane da suka mutu sakamakon wata baƙuwar cuta da ta fi shafar yara da mata,…

Zargin Batanci: Abduljabbar Da Lauyansa Ba Su Je Kotu Ba

Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zaman sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara ke kalubalantar…