Gwamnoni sun goyi bayan kafa ƴansandan jihohi – Gwamnan Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Uba Sani, ya ce an gabatar da rahoton kafa…

Sugaban EFCC Ya Umarci Jami’an Hukumar Su Binciki Gwamnonin Da Ke kan Mulki

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta umurci jami’an ta su dau matakin binciken…

Sarakunan gargajiya ba sa tsoron gwamnoni — Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Sa’ad Muhammad Abubakar II, ya musanta maganar da ke cewa sarakunan gargajiya na tsoron…

Kotun koli ta yi watsi da ƙarar da ke kalubalantar dokar kafa EFCC

Kotun kolin Najeriya ta ƙori ƙarar da wasu manyan alkalai na jihohi suka shigar, inda suke…

Jihohi 16 na neman Kotun Koli ta hana EFCC bincikar kudadensu

Kotun koli ta sanya 22 ga watan Oktoba 2024 a matsayin ranar yanke hukunci kan karar…

Yancin ƙananan hukumomi: Gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin aiwatar da hukuncin Kotun Ƙoli

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da wani kwamiti mai mutum 10 da zai duba shirin aiwatar da…

Gwamnoni sun amince da a jinkirta tura wa ƙananan hukumomi kuɗaɗe kai-tsaye

Gwamnatin tarayyar Najeriya da gwamnatocin jihohin kasar sun cimma matsaya a kan ba wa jihohi wa’adin…

Za mu sakar wa ƙananan hukumomi mara – Gwamnonin Najeriya

Ƙungiyar gwamnonin Najeriya ta ce ta yi maraba da hukuncin kotun ƙolin ƙasar wadda ta umarci…

SERAP ta bai wa gwamnoni wa’adi su mayar wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu

Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar…

Kotun Koli ta hana gwamnonin Najeriya rusa shugabannin ƙananan hukumomi

Kotun Ƙolin Najeriya ta haramta wa gwamnonin jihohin ƙasar rusa zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi a faɗin…