Kotun Ƙolin Najeriya ta ce gwamnoni su daina riƙe kuɗin ƙananan hukumomi

Kotun Ƙolin Najeriya ta ce riƙe kuɗin ƙananan hukumomi da gwamnaonin jihohin ƙasar ke yi ya…

Ana Jiran Hukuncin Kotun Koli Kan Bai Wa Kananan Hukumomi Yancinsu.

A yau ne Ƙotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatin tarayyar ta…

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a jihohinsu

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da…

Gwamnonin kudancin Najeriya suna son a kafa ƴansandan jiha

Ƙungiyar gwamnonin kudu-maso-yammacin Najeriya sun nemi a kafa rundunonin ƴansanda mallakar jihohi. Sai dai kuma sun…

Ba za mu iya biyan mafi ƙanƙantar albashi na N60,000 ba – Gwamnonin Najeriya

Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin…

Tsoffin gwamnonin Zamfara huɗu sun gana kan ‘matsalar tsaron jihar’

Tsofaffin gwamnonin jihar Zamfara huɗu sun yi wata ganarwar sirri domin tattauna yadda za a magance…

Dalilin mu na maka gwamnonin Najeriya a kotu- SERAP

Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta yi ƙarin haske…

Ba Mu Da Masaniyar Sunayen Tsofaffin Gwamnonin 58 Da Aka Fitar Saboda Almundahana: EFCC.

Hukumar yaki da ma su yi wa tattalin arzikin zagon kasa, EFCC ta nesanta kanta daga…

Mafi ƙarancin albashi: Muna aiki kan abin da za mu iya ci gaba da biya – Gwamnoni

Ƙungiyar gwamnoni ta Najeriya, NGF ta ce ba ta kammala aiki kan abin da jihohin ƙasar…

Tinubu ya gana da gwamnoni kan taɓarɓarewar tattalin arziƙi da tsaro

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gana da gwamnonin ƙasar a zauren majalisar dokoki da ke Abuja.…