Sojojin Najeriya sun kama wani ƙasurgumin ɗanbindiga da suke nema ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama gawurtaccen ɗanbindigar nan mai suna Abubakar Bawa Ibrahim…