Majalisar Dattijan Najeriya ta soki jihohi kan rashin kyakkyawan shirin aikin hajji

Majalisar dattijan Najeriya ta soki lamirin wasu jihohin ƙasar kan yadda suka gaza yin shiri mai…

Maniyyatan Najeriya Na Cikin Rashin Tabbas Saboda Yajin Aiki

Jigilar maniyyatan Najeriya zuwa Saudiyya ta shiga rudani bayan kungiyoyin kwadagon kasar sun tsunduma yajin aiki…

Hajjin 2024: Za Mu Kammala Jigilar Mahajjata 10 Ga Yuni —NAHCON

Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana cewa za a kammala jigilar mahajjata da daga Najeriya…