Gwamnatin Kano Za Ta Fara Gurfanar Da Ma Su Kin Biyan Haraji.

  Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, za ta fara gurfanar da duk…

Sanatocin yankin Igbo sun nemi a sake duba ƙudurin harajin Najeriya

Sanatocin yankin kudu maso gabas sun shiga sahun waɗanda suke kira da a sake duba ƙudurorin…

Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’a da majalisa su yi gyara a dokar haraji

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bai wa ma’aikatar shari’a umarnin yin aiki tare da majalisar dokokin…

Jihohi biyu ne kaɗai za su amfana da sabuwar dokar harajin Najeriya – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya bayyana dalilin da ya sa gwamnonin Arewa suka shawarci…

Mun yi wa ƙudirin haraji karatu na biyu don kwamiti ya samu damar bibiyarsa – Sanata Barau

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau I Jibril ya ce Majalisar Dattawan ƙasar ta yi…

Ndume ya sa alamar tambaya kan gaggawar amincewa da ƙudurin haraji na Tinubu

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ɗiga alamar tambaya kan yadda ake gaggawa…

Yadda zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Barau Ndume a majalisa kan kudurin dokar haraji na Tinubu

  An samu takaddama mai zafi a majalisar dattawa yayin da Sanata Ali Ndume ya yi…

Gwamnatin Oyo ta yi barazanar ƙwace kadara ko ɗaure duk wanda ya ƙi biyan haraji

Gwamnatin jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya ta gargaɗi masu harkokin kasuwanci da mazauna…

Mai gida ya sallami ‘kiya-teka’ kan ƙara kuɗin haya

Wani mai gidan haya ya rage kuɗin haya tare da korar ‘kiya-tekan’ gidansa  saboda ƙara kuɗin…

Za a sanya harajin mallakar kyanwa a Kenya

Mutanen da suka mallaki kyanwa ko mage ko kuma mussa a Nairobi, babban birnin Kenya, na…