Mahaifiyar jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi ta rasu

Mahifiyar jarumar Kannywood, Bilkisu Abdullahi ta riga mu gidan gaskiya. Allah Allah Ya yi wa Dattijuwar…

Yau Ake Daura Auren Sadiya Gyale

Sadiya Gyale, tsohuwar tauraruwa a masana’ntar za a amarce. A wannan Juma’a 5 ha watan Yuli,…

Ogun Ta Sa Hausa Cikin Harsunan Faɗakarwa Kan Cutar Kwalara

  Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Ogun ta sanya Hausa a cikin jerin harsunan da za ta…

An Dage Ci Gaban Shari’ar Da Wani Mawaki Ya Yi Karar BBCH

Babbar kotun tarayyana dake zamanta a jahar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Nasir Yunusa, ta…

Kano:Wata kotun musulinci ta yi umarnin tsare matasa 4 da ake zargi da yin Ludo, shaye-shaye a masallaci

Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP Kano, ta aike da wasu…

Rundunar yan sandan Kano ta cafke gungun yan Dabar da suka addabi matafiya a hanyar Kano-Katsina.

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke wani kasurgumin dan Daba , Ibrahim Rabi’u…