Hisbah Ta Gayyaci Matashiyar Da Ta Yada Bidiyon Zargin Aikata Badala A Wani Gida Dake Kano.

Hukumar Hisbah Ta jahar Kano, ta gayyaci wata Matashiya Mai suna Nana Haruna wadda akafi sani…

Al’umma Sun Yi Murna Da Simamen Da Hukumar Hisbah Ta Kai Wani Gida A Unguwar Gaida Kano.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta yi nasarar kama wa su matasa su 6, a unguwar…

Duk Dan Hisbar Da Bai Shirya Yin Aiki Tsakani Da Allah Ba Ya Ajiye Kakin Sa: Sheik Aminu Daurawa.

An bukaci kwamandojin Hisbah a kananan hukumomi 44 da su kara zage damtse wajen gudanar da…

Gwamnatin Kano Zata Dafawa Aiyukan Hukumar Hisbah Don Yaki Da Badala A Tsakanin Al’umma.

Gwamnatin jahar Kano, ta sha alwashin dafawa aiyukan hukumar hisbah ta jahar kano wajen yaki da…

Yar Tiktok: An Yanke Wa Ramlat Princess Hukuncin Zaman Gidan Yari na watanni 7

Kotun shari’ar addinin Muslunci dake hukumar hisbah ta jahar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Mallam Sani…

Shari’ar Murja Kunya: Hukumar Hisbah a Kano ta musanta labarin da ake yada wa kan murabus din kwamandan ta Sheik Aminu Ibrahim Daurawa

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim…