Kotu ta aike da yar Tiktok Ramlat Princess gidan gyaran hali bisa zargin yada badala

Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta tisa keyar jarumar TikTok Ramlat Mohammed zuwa gidan yari…

Hukumar Hisbah a Kano ta cafke Ramlat Princess bayan ta tallata kanta a fanfen bidiyo cewar duk namijin da zai aure ta sai ya kawo macen da za su yi latata.

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta kama matashiyar budurwar nan mai suna Ramlat Princess, bayan ta…

Hukumar Hisbah a Kano za ta mayar da hankalin ta kan horas da Dakarun ta illimin aikin Hisbah a zahiran ce

Hukumar Hisbah za ta mayar da hankalinta kan horas da Dakarunta illimin aikin Hisbah a zahirance…

Hukumar hisbah ta jahar Kano ta ce za ta ci gaba da kama ma su yada badala a Tiktok

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa yanzu ta fara kama ’yan matan Tiktok masu…

Kotu ta tisa keyar Murja Ibrahim Kunya gidan gyaran hali a Kano

An gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya, a gaban kotun shari’ar addini…

Kotu ta buɗe asusun bankin Hukumar Hisba ta Kano

Hukumar HIsaba ta Jihar Kano ta ce kotu ta bayar da umarnin a buɗe asusun ajiyar…

Hukumar Hisbah da kungiyar Lauyoyi musulmi (MULAN) sun yi alkawarin hada hannu don samar da daidaito tsakanin jama’a a Kano.

Hukumar Hisbah da Kungar Lauyoyi Musulmi ( MULAN) ta kasa, reshen jihar kano sun yi alkawarin…

Kano:Hukumar Hisba ta gurfanar da wasu mata bisa zarginsu da haifar da hatsaniya da Karuwanci a Sabuwar Gandu da Sabongari

  Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta gurfanar da wasu mata 4, a gaban kotun shari’ar…

Hukumar Hisbah a Kano ta fara kama matuka baburan adaidaita Sahu dake Askin banza, sanya gajerun wanduna da kure sautin kida.

  Kimanin matuka Baburan a dai daita sahu guda 100 Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta…