Hukumar Hisbah a Kano za ta mayar da hankalin ta kan horas da Dakarun ta illimin aikin Hisbah a zahiran ce

Hukumar Hisbah za ta mayar da hankalinta kan horas da Dakarunta illimin aikin Hisbah a zahirance…

Hukumar hisbah ta jahar Kano ta ce za ta ci gaba da kama ma su yada badala a Tiktok

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa yanzu ta fara kama ’yan matan Tiktok masu…

Kotu ta tisa keyar Murja Ibrahim Kunya gidan gyaran hali a Kano

An gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya, a gaban kotun shari’ar addini…

Kotu ta buɗe asusun bankin Hukumar Hisba ta Kano

Hukumar HIsaba ta Jihar Kano ta ce kotu ta bayar da umarnin a buɗe asusun ajiyar…

Hukumar Hisbah da kungiyar Lauyoyi musulmi (MULAN) sun yi alkawarin hada hannu don samar da daidaito tsakanin jama’a a Kano.

Hukumar Hisbah da Kungar Lauyoyi Musulmi ( MULAN) ta kasa, reshen jihar kano sun yi alkawarin…

Kano:Hukumar Hisba ta gurfanar da wasu mata bisa zarginsu da haifar da hatsaniya da Karuwanci a Sabuwar Gandu da Sabongari

  Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta gurfanar da wasu mata 4, a gaban kotun shari’ar…

Hukumar Hisbah a Kano ta fara kama matuka baburan adaidaita Sahu dake Askin banza, sanya gajerun wanduna da kure sautin kida.

  Kimanin matuka Baburan a dai daita sahu guda 100 Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta…