Hukumomin tsaro a jahar Kano sun lashi takobin ladabtar da tunzurarrun mutanen da ke yunkurin haifar da rudani a ranar da kotun koli za ta yanke hukunci

Kwamishinan yan sandan jahar Kano, CP Muhammed Usaini Gumel , tare da sauran hukumomin tsaro, ya…