Hukuncin kotun Koli: Rundunar yan sandan jahar Kano ta shawarci al’umma kar su bari wasu marasa kishin jahar su yi amfani da su wajen tayar da tarzoma

Rundunar yan sandan jahar Kano ta bayyana cewa, ta shirya tsaf tare da sauran hukumomin tsaro…