Rundunar Yan Sandan Nigeria Ta Yi Zargin Cewa An Gayyato Sojojin Haya Daga Ketare Dan Shiga Zanga-zanga.

Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya shawarci masu shirya zanga-zanga da su sake tunani…