Ku tona asirin ’yan tsubbu —Sarkin Ilori ga malaman addini

  Mai Martaba Sarkin Ilori, Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya buƙaci a riƙa tona asirin malaman tsubbu…

Tsohuwa da jikokinta sun rasu bayan cin tuwon Amala

Wata dattiuwa da danta da kuma jikokinta sun rasu bayan sun ci wani tuwon amala da…