Anga Karin Jami’an Tsaro A Fadar Sarkin Kano Dake Kofar Kudu.

An ga ƙarin jami’an tsaro a fadar sarkin Kano da ke Ƙofar Kudu a yau Juma’a.…

Ba mu da hannu a rikicin Masarautar Kano – Sojoji

Rundunar sojin Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a rikicin masarautu da ke faruwa a…