Wani Riciki Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 9 A Jigawa.

Wani rikici da aka danganta da kabilanci wanda ya barke tsakanin kauyukan Gululu da ‘Yan-Kunama a…

Ɗan gwamnan Jigawa ya rasu kwana guda bayan rasuwar mahaifiyarsa

Dan gidan gwamnan jihar Jigawa, Abdulwahab Umar Namadi, ya rasu kwana guda baya rasuwar mahaifiyar gwamnan.…

Mahaifiyar Gwamnan Jigawa Ta Rasu

  Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi Umar ta rasu.   Wannan…

Rundunar Yan Sandan Jigawa Ta Yi Holen Wadanda Ake Zargi Da Aikata Laifuka Mabambanta

  Rundunar yan sandan jahar Jigawa, ta cafke wani matashi mai suna, Usman Ahmed dan shekaru…

Gwamnatin Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Gwamnatin jihar jigawa ta tabbatar da rahotannin da ke cewa ta bankaɗo ma’aikatan bogi sama da…

Hatsarin Mota Ya Kashe Mutane 14 A Jigawa

Wani mummunan Hatsarin Mota ya Yi sanadiyar rasa rayukan mutane 14 a jahar Jigawa. Kakakin Rundunar…

Wata Babbar Kotu Ta Yanke Wasu Ma’aurata Hukuncin Kisa A Jigawa

Wata babbar kotu a jihar Jigawa ta yanke wa wasu ma’aurata hukuncin kisa ta hanyar rataya,…

Gwamnan Jigawa ya mayar da Kwamashina Dalladi Sankara kan muƙaminsa

Gwamnan jihar Jigawa a arewacin Najeriya ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamashinansa na ayyuka…

Hukumar Civil Defense Ta Cafke Wadanda Ake Zargi Barnatar Da Wayar Taransifoma A Jigawa.

  Hukumar tsaron civil defense reshen jahar Jigawa, ta samu nasarar cafke wasu mutane Uku ,…

Mutane goma sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Rundunar ƴansandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum 10 a wani hatsarin mota a ƙauyen…