Mummunan Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutane 2 Da Jakuna 40 A Jigawa.

Wani mummunan Hatsarin Mota ya Yi sanadiyar rasa rayukan mutane 2 , ya yin da Direban…

Hukumar Hisbah A Kano Ta Ayyana Neman Dakataccen kwamishinan Jahar Jigawa Ruwa A Jallo

Hukumar Hisbah ta jahar Kano, ta ayyana Neman dakataccen kwamishinan aiyuka na musamman na jahar Jigawa,…

Gwamnan Jigawa ya dakatar da kwamishinansa kan zargin lalata da matar aure

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara…

Mun fara bincike kan fashewar tankar mai a Jigawa —NSIB

Hukumar Binciken Hatsari ta Najeriya (NSIB) ta fara bincike kan fashewar tankar man fetur da ya…

Mutane 94 Sun Rasu, 50 Sun Jikkata A Yunkurin Dibar Man Fetur Da Ya Malale Kwatoci A Jigawa

Rundunar yan jahar Jigawa ta tabbatar da Rasuwar mutane 94 , ya yin da 50 da…

Ana Zargin Wani Matashi Da Cinnawa Kakarsa Wuta A Jigawa.

Rundunar yan sandan jahar Jigawa, ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Nura Mas’ud, mazaunin…

Hukumar NSCDC Ta Cafke Mutumin Da Ake Zargi Da Cin Zarafin Karamar Yarinya A Jigawa

Hukumar saron Civil defence ta kasa  reshen jihar Jigawa , ta cafke wani matashi mai suna…

Hukumar NSCDC A Jigawa Ta Ce Jami’an Ta 1800 Ne Za Su Bayar Da tsaro A Zaben Kananan Hukumomi.

Hukumar  tsaron Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta shirya tsaf don tabbatar da tsaro, a lokacin gudanar…

Ana Zargin  Matasa 4 Da Kashe Mai Sana’ar Achaba Da Kuma Jefa Gawarsa A Rijiya A Jigawa.

Rundunar yan sandan jahar Jigawa, ta samu  kama, daya daga cikin matasan da ake zargi da…

Mutane 5 Sun Rasu Sakamakon Kifewar Amalanke A Ruwa A Jigawa

Aƙalla mutum shida ne suka mutu bayan kifewar amalanke a cikin wani rafi da ke yankin…