Zafin Kishi Ya Sanya Wata Mata Kashe Jariri Da Guba A Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce ta kama da tsare wata mata mai suna Zaliha Shu’aibu…

Tsantsar Talauci Ne Ya Haifar Da Matsalar Tsaro : Gwamna Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce tsansar talauci da koma bayan tattalin arziki su ne…

Buhari ya koma Kaduna da zama bayan shafe shekara 2 a Daura

Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya koma gidansa da ke Jihar Kaduna da zama, bayan shafe…

Uba Sani ya mayar wa iyalan Abacha filayen da El-Rufai ya ƙwace musu

Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya mayar wa iyalan Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Sani Abacha, filayensu…

Gwamnoni sun goyi bayan kafa ƴansandan jihohi – Gwamnan Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya, Uba Sani, ya ce an gabatar da rahoton kafa…

Yan sanda sun kashe mutum 1, sun kama masu laifi 6 a Kaduna

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta samu nasarar dakile ayyukan masu garkuwa da mutane tare…

Yan Sanda Sun Cafke Mutane Da Zargin Safarar Makamai A Kaduna

Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wasu mutane biyu da…

Sojoji sun ceto waɗanda aka yi garkuwa da su a Kaduna

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar ceto mutum 25 da aka yi garkuwa…

Yadda ‘ya’yanmu huɗu suka kuɓuta daga masu garkuwa – Chefsafmar

“Babu abin da zan ce sai dai godiya ga Allah da kuma duk waɗanda suka taya…

Shekara ɗaya da harin Tudun Biri har yanzu da sauran rina a kaba

A yayin da ake cika shekara guda bayan  harin bom da jirgin Rundunar Sojin Saman Najeriya…